Labarai

Labarai

Martanin fadar shugaban kasa Ga Obasanjo: ba ka da lafiya

Fadar shugaban kasar Najeriya ta mayar wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo martani a cikin wata sanarwa da ta fitar, inda ta bukace shi da y

Mulkin Buhari ya yi kama da na Abacha- Obasanjo

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin Buhari ya yi kama da na Janar Sani Abacha saboda yadda shugaba Buhari ke son ya lashe zabe

Yadda baban Marayu ya zama Sufeto Janar na ’Yan sanda

Jama’a da dama a Lafiya fadar Jihar Nasarawa mahaifar sabon mukaddashin Sufeto Janar Adamu Muhammad sun cika da murna bayan samun labarin nada shi da

Sabon Sufeto-Janar ya fatattaki miyagu daga Inugu

An bayyana cewa sabon Sufeto-Janar na ’yan sanda, Muhammad Abubakar Adamu ya yi matukar kokarin yaki da miyagu, a lokacin da yake rike da mukamin Kwam

Yadda canjin shekar ’yan siyasar  Bauchi za ta iya sauya akalar siyasar jihar

Tun kafin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya je kaddamar da yakin neman zabe a Jihar Bauchi, ’yan siyasa da masu fashin bakin siyasa suke a ta bayyana