Labarai

Labarai

An kashe manoma uku da suke girbin amfanin gona a Filato

Shugaban Ƙungiyar matasan Mushere, Kopmut Monday ne ya tabbatar wa Daily Trust faruwar lamarin a ranar Alhamis.

Jami’an tsaro sun kama Sowore saboda shirya zanga-zanga

Jami’an ‘yan sandan Najeriya sun kama ɗan gwagwarmayar nan, Omoyele Sowore, bisa ci gaba da zanga-zangar neman a saki shugaban haramtacciy

DSS ta cafke mutum 3 kan zargin sayar wa ’yan bindiga makamai a Kaduna

Hukumar ta lashi takobin ci gaba da yaƙar masu aikata laifuka a jihar.

’Yan uwana 8 sun rasu a fashewar tanka a Neja — Wani Mutum

Mata sun fi yawa daga cikin waɗanda suka rasu.

Gwamnonin Arewa sun yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a fashewar tanka a Neja

Gwamnan ya ce za su yi aiki da hukumomi domin kaucewa aukuwar irin wannan a gaba.