Labarai

Labarai

Sabon shugaban ‘yan sanda ka yi shirin magance magudin zabe -PDP

Kungiyar kamfe na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP (PPCO)  ta bukaci sabon Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya na riko, AIG Abubakar A

Hadarin mota ya kashe mutum 7 da raunata wasu a Gada-Biyu

Rahotanni na bayyana cewa, mutum bakwai sun rasu yayin da biyar suka samu mummunan rauni a wani hadarin mota da ya faru a yammacin ranar Lahadi a kauy

Direba ya kashe matarsa da `ya `yansa 2 a Edo

Hukumar `yan sandan jihar Edo ta tsare wani direba mai suna Uwaila Idehen dan shekara 35 akan tuhumarsa da laifin kashe matarsa da kuma `ya `yansu biy

Buhari na ganawar sirri da shugaban ‘yan sandan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawar sirri da Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa a Abuja. Rahotanni na

An kashe mutum 3 a karamar hukumar Jama’a Kaduna

Akalla mutum uku ne aka kashe a sabon harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a yammacin jiya Lahadi a Unguwar Asso da gadar Tanda a yankin gundumar Gwong