Labarai

Labarai

Yajin aiki: Gwamnatin ta baiwa kungiyar ASUU Naira biliyan 15.4

Gwamnatin tarayyar Najeriya da Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU sun yi tattaunawar  kulla yarjejeniya ranar Litinin akan yajin a

Masu safarar shinkafa sun kashe jami’in Kwastam a Ogun

Wasu da ake zargin masu safarar shinkafa ne daga wasu kasashe, sun kashe wani jami’in Kwastam da raunata wani a unguwar Asero a Abeokuta babban birnin

An yi garkuwa da Basarake dan kasuwa a Katsina

Rahotanni na bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Dakacin Zandam Babangida Lawal a karamar hukumar Jibiya jihar Ka

Kungiyar kwadago ta fara zanga-zanga akan albashi

Kungiyar kwadogo ta Najeriya NLC ta ce, a yau Talata ta fara wata gagarumar zanga-zangar gama gari don matsa lamba ga gwamnatocin Najeriya su amince d

Zaben 2019: Buhari ya nada Tinubu a matsayin Shugaban kamfen

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, Uban jam`iyya mai mulkin Najeriya ta APC, tsohon Gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shi ne zai jagoran