Labarai

Labarai

Ana zarginsu da almundahanar man dizel na Naira miliyan 44

An gurfanar da wadansu yan kasuwa a gaban Kotun Majistare ta 35 da ke Nomansland a Kano bisa zarginsu da yin sama da fadi da wasu tankokin man dizEl g

Tsohon Gwamnan Kano Hamza Abdullahi ya rasu

A shekaranjiya Laraba ce Allah Ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Ministan Ayyuka kuma Ministan Abuja Iya Mashal Hamza Abdullahi rasuwa. I

Hukumar Haraji ta tara Naira tiriliyan 4.63 cikin wata 10

Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Kasa, (FIRS), ta ce ta samu nasasrar tara harajin Naira tiriliyan 4 da biliyan 630 a cikin wata 10 daga Janairu zuwa Nu

Matar Gwamnan Neja ta horar da mata 200 sana’o’i a Suleja

Uwargidan Gwamnan Jihar Neja, Dokta Amina Abubakar Sani Bello ta koyar da mata sana’o’in dogaro da kai a Karamar Hukumar Suleja a karkashin shirinta n

Yadda aka gudanar da bikin Kabilar Duguza a Jos

Al’ummar kabilar Duguza daga kowane bangare na Najeriya, sun gudanar da babban taron tunawa da ranar kabilar a Jos babban birnin Jihar Filato. Da yake