Labarai

Labarai

Majalisar jihar Kano ta amince da nada Kwamishinoni 4

Majalisar dokokin jihar Kano a yau Laraba ta amince da sunayen sababbin Kwamishinoni 4 da Gwamnan Jihar Abdullahi Ganduje ya tura wa zauren majalisar.

Gwamnatin Jigawa ta rabawa mata dubu 8,535 bashin akuyoyi 25,605

A shirin tallafawa mata da gwamnatin Jigawa ta fara shekara hudu da suka gaba ta, Gwamnatin jihar ta bayar da bashin akuyoyi dubu 25,605 ga matan jiha

Gobara ta lakume shaguna a kasuwar Kafanchan

An samu tashin gobara a daren ranar Litinin a babbar kasuwar Kafanchan da ke karamar hukumar Jama’a a jihar Kaduna, gobarar ta lakume akalla dukiyar d

An bankawa gonar shinkafar Gwamnan Benuwai wuta

Wasu ‘yan bindiga sun bankawa hekta 250 ta gonar shinkafar Gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom. Gonar shinkafar tana mahaifar Gwamnan ne a unguwar Gbaj

Mummunan hadarin motoci ya kashe mutum 5 a Kalaba

Rahotanni na bayyana cewa, an samu mummunan hadarin motoci biyu na karamar motar shiga kirar Audi da kuma kirar Toyota Camry wanda ya sanadiyyar rasuw