Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun bindige mutum 2 har lahira a Gwarzo

“Sama da mutane 500 na nan a wajen gari sun yi cirko-cirko. Akwai mutum uku da suka harba, suna Asibitin Gwarzo. Jimillar mutum huɗu dai suka harba,”

Ɗan’iya ya zama ɗan takarar Gwamnan Sakkwato a ADC

Ɗan’iya ya zama ɗan takarar gwamnan ADC ne bayan kimanin mako guda na tattaunawar masu ruwa da tsaki na jam’iyyar domin samun ɗan takara ta hany

Yawan mamata a harin jirgin soji a kasuwar Zamfara ya haura 150 —Shaidu

Wani mazaunin garin ya yi zargin yiwuwar ’yan bindiga sun samu bayani daga masu yi musu leƙen asiri

Tsohon Shugaban Matasan APC na neman takarar Gwamnan Gombe a NDC

Komawarsa NDC a cewarsa, na da nasaba da fatan samun adalci a zaɓen fid-da-gwani da kuma burinsa na ci gaba da hidimta wa al’umma cikin nagarta

Kotu ta yi wa fasto ɗaurin rai-da-rai kan fyaɗe ga ƙananan yara

Kotun ta ƙara yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan yari bisa laifin zubar da cikin wasu daga cikin mabiyansa waɗanda ya ci zarafinsu tare da