Labarai

Labarai

Majalisar Yobe ta nemi a dauki mataki kan yawaitar hadura a hanyar Damaturu–Potiskum

Dan majalisar ya koka kan yadda yawaitar hadura ke lakume rayukan al’umma.

MTN zai rufe ofisoshi 101 a Kano, Borno da Adamawa saboda gyare-gyare

Kamfanin sadarwa na MTN ya sanar da shirin gudanar da aikin gyare-gyare a cibiyoyin sadarwa a ranar Asabar, 25 ga watan Oktoba mai zuwa.

Gwamnatin Borno rufe makarantun jihar saboda rigakafin ƙyanda da Polio

Ma’aikatar Ilimi, Kimiyya, Fasaha da Kirkire-Kirkire ta Jihar Borno ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun Firamare da Sakandare na gwamnati da ma

Majalisa ta soma binciken yadda aka kashe $4.6bn na tallafin kiwon lafiya

Har yanzu Najeriya na daga cikin ƙasashen da suka fi fama da cutar HIV da tarin fuka da maleriya a duniya.

Uba Sani ya yi wa ma’aikatan manyan makarantu ƙarin kashi 70 a albashi

An yaba da jajircewar gwamna Uba Sani wajen kare haƙƙin ma’aikata da bai wa ilimi fifiko.