Labarai

Labarai

An bai wa Sarkin Deba sandar sarauta

Al’ummar garin Deba hedkwatar Karamar Hukumar Yamaltu Deba a Jihar Gombe, sun yi tururuwa don halartar kasaitaccen hawan dabar da aka shirya wa Sarkin

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 15 da kashe 2 a Neja

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 15 da kashe biyu a unguwar Mangwaro jihar Neja  wanda take makwabtaka da jihar Kaduna. Majiyarmu ta gano cew

`Yan sanda sun kama wandanda ake zargi da kashe Alex Badeh

Hukumar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar rundunar sojojin saman Najeriya sun kama mutum biyu da ake zarginsu da kashe tsohon babban hafsan ts

Barin Yari daga jihar ya haddasa yawan kashe-kashe a Zamfara

Rohotanni daga jihar Zamfara na bayyana cewa, yawan kashe-kashen da ‘yan fashi da makami suke yi a jihar, sanadiyyar fita da Gwamnan jihar ya yi ne na

`Yan bindiga sun kona sama da gidaje 25 a Chibok

Wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne, sun kona wani kauye a Karamar hukumar Chibok ta jihar Borno jiya Laraba kamar yadda ‘yan bangan garin suka sana