Labarai

Labarai

’Yan sanda sun kashe Hakimi da dansa da ke garkuwa da mutane a Sakkwato

’Yan Sandan Jihar Sakkwato sun kashe karamin Hakimin Gidan Bunu, Alhaji Adduwa da dansa Aliyu Abdullahi, yayin da suke tsare da mutum 13 cikinsu har d

Kwamitin Limaman Abuja ya gargadi mambobinsa kan kai siyasa masallaci

Kwamitin Limaman Abuja, ya gargadi limamai su guji kai batun siyasa masallaci. Kwamitin ya bayyana haka ne taron bita na yini biyu da ya shirya ga lim

Kotu ta ba da belin mutum 20 da ake zargi da hannu a kashe Janar Alkali

Babbar Kotun Jihar Filato ta 5 da ke  Jos a karkashin Mai shari’a Daniel Longji ta ba da belin mutum 20 daga cikin 28 da ake zargi da hannu wajen kash

Cibiyar Al’adu ta Birtaniya ta horar da ’yan jarida dabarun aiki a  Adamawa

Cibiyar Ala’adu ta Birtaniya (British Council) da hadin gwiwar Kungiyar Dakile Fadace-Fadace a Arewa maso Gabas, (MCN) sun horar da manema labarai dab

Rashin abinci mai gina jiki ya hallaka yara 30 a Nasarawa

A kalla kananan yara 30 ne suka rasa rayukansu yayin da sama da 200 kuma suke jinya a asibitoci daban-daban da ke  Jihar Nasarawa sakamakon rashin wad