Labarai

Labarai

Manyan ma’aikatan jami’ar ABU sun shiga yajin aiki

Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya SSANU reshen jami’ar Ahmadu Bello University (ABU), Zariya sun bi sahun sauran ma’aikatan jami’o’in na f

A yau Shugaba buhari zai gabatar da kasafin kudin 2019

An girke jami’an tsaron DSS da ‘yan sanda a duk kofofin shiga zauren majalisar dokokin Najeriya, yayin da ake saran shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

‘Yan bindiga sun kashe tsohon hafsan soja Alex Badeh

Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ‘yan bindiga sun kashe tsohon babban hafsan tsaron Najeriya Alex Badeh. Kakakin rundunar sojin saman Najeriy

Kwastam ta kama motoci da shinkafar Naira miliyan 22 a Kaduna

Hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya, Kwastam cibiyar Zone `B’ ta kama motoci 4 dauke da buhun-hunan shinkafa 720 da aka yi fasa kwaurinsu da kudinsu

Mutum 15 sun mutu a sabon harin Kudancin Kaduna- ‘Yan sanda

Hukumar ‘yan sandan jihar Kaduna sun tabbatar da rasuwar mutum 15 da raunata 24  yayin da wasu ‘yan bindiga suka kai wani sabon hari  a garin Ungwan P