Labarai

Labarai

Katsina ta kashe fiye da Naira miliyan 10 ga masu matsalar kunne

Ma’aikatar Mata ta Jihar Katsina da hadin gwiwar Gidauniyar Suleiman Ear/Hearing Educational Foundation ta kashe fiye da Naira miliyan 10 wajen taimak

Rayuwar da ta bambanta da ta yanzu – Dogara Isiyaka

Alhaji Dogara Isiyaka wani dattijo ne da ke zaune a garin Jos fadar Jihar Filato, ya bayyana wa wakilinmu cewa ya zo garin Jos ne sama da shekara 70.

Dalung ga Farfesa Ango: Ka ji da jikokinka

Ministan Matasa da Wasanni Barista Solomon Dalung ya shawarci jagoran Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) Farfesa Ango Abdullahi kan ya kame girmansa kuma y

Theresa May  ta tsallake rijiya da baya

Firayi Ministan Birtaniya Misis Theresa May ta tsallake rijiya da baya a kuri’ar da Majalisar Dokokin Kasar ta kada don nuna rashin gamsuwa da salon m

APC ta bukaci kotun koli ta kori Gwamna Tambuwal

Jam’iyya mai mulkin Najeriya APC ta bukaci kotun koli da ta kori Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal daga mukaminsa sakamakon binciken tuhuma