Labarai

Labarai

Barayi sun kashe mutum 22 a Zamfara

Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kashe akalla mutum 22 a kauyen Malikawa da ke lardin Gidan Goga a karamar hukumar  Maradun ta jihar Zam

Mutum 104,289 ke neman gurbin aikin ‘yan sanda 10,000 a kwana 12

Hukumar gudanarwa ta ‘yan sandan Najeriya PSC ta ce ta samu takardun mutum dubu 104,289 da suka cike shafin neman aikin hukumar. Kakakin hukumar ‘yan

Sai mun wulakanta Gwamnonin da suke rike albashi- NLC

Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta ce, zata hada gwiwa da kungiyar ‘yan kasuwa ta duniya ITUC don fallasa sunayen Gwamnonin da ke rike wa ma’aikatans

Hukumar EFCC ta tsare Doyin Okupe

Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati ta tsare tsohon mai taimaka wa shugaba Jonathan a kan harkokin yada labarai

2019: Atiku bai halarci harabar rattaba hannu da Buhari ba

A yayin da shugaba Muhammadu Buhari ya halarci harabar rattaba hannun zaman lafiya akan zaben  2019, dan takarar shugaban Najeriya a jam’iyyar adawa t