Labarai

Labarai

Gwamnonin Kano, Katsina da Jigawa sun ƙulla yarjejeniyar bunƙasa wutar lantarki

Jihohin uku za su kashe naira biliyan 50 wajen bunƙasa lantarkin da hanzarta samar da wuta ga al’umma.

Kano Pillars ta dakatar da Kocinta

Kano Pillar ta dauki wannan mataki ne bayan “rashin tagomashin” ƙungiyar a Gasar Firimiyar Najeriya (NPFL) ta 2025/2026 da ake ci gaba da

An kama ɗan uwan Nnamdi Kanu da lauyansa —Sowore

’Yan sandan da aka tura domin daƙile zanga-zangar neman a sako Nnamdi Kanu sun kama ɗan’uwansa da lauyansa, Aloy Ejimakor, inji jagoran zanga-zangar,

Zanga-zanga: Jami’an tsaro sun kafa shingayen bincike a wajen Abuja

Rundunar sojin da ke tsaron shugaban ƙasa da ’yan Sanda sun kafa shingayen bincike a manyan hanyoyin shiga Abuja da fata Abuja.

Jami’an tsaro sun buɗe wa masu zanga-zangar Nnamdi Kanu wuta a Abuja

Masu zanga-zangar neman a sako jagoran ’yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu sun watse bayan jami’an tsaro sun buɗe musu wuta da harsasai na gaskiya a