Labarai

Labarai

Sanata Ahmed Aruwa ya rasu

Allah Ya yi wa Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Ahmed Aruwa rasuwa da safiyar yau Lahadi. Aruwa ya rasu da misalin karfe 4:30 na asubah a wani

2019: Zabe ne tsakanin mai tallar tsiya da mai tallar arziki – Bafarawa

Zabe ne tsakanin karya da gaskiya – El-Rufa’i   Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce zaben Shugaban Kasa n

Yadda masu yaki da barayin shanu suka koma masu jihadi  a Sakkwato

Amakon jiya ne aka samu rahotannin bullar wata kungiyar masu da’awar jihadi a wasu yankunan kananan  hukumomin Tangaza da Gudu da ke Jihar Sakkwato. A

Karin albashin ’yan sanda ya dace, sai dai … –Tsav

A makon jiya ne Shugaban Kasa ya kara wa ’yan sanda albashi, wannan ya sa Aminiya ta tuntubi tsohon  Kwamishinan ’Yan Sanda Alhaji ABubakar Tsab kan k

…Karin albashi ga ’yan sanda ba zai yi tasiri ba – Rafsanjani

Auwal Musa Rafsanjani shi ne ne Babban Daraktan Kungiyar Cibil Society Legislatibe Adbocacy Center (CISLAC), sannan shi ne Shugaban Kungiyar Transpare