Labarai

Labarai

Za mu gurfanar da masu yi wa zaman lafiya barazana a Kaduna- El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa , gwamnati zata gurfanar da duk masu yi wa zaman lafiya barazana a jihar. Gwamnan ya bayyana

An kubutar da 4 daga cikin ma’aikatan kwalejin Osun da aka yi garkuwa

Hukumar ‘yan sanda ta ce, ta ceto ma’aikatan kwalejin fasaha ta jihar Osun hudu da ke garin Esa-Oke, da aka yi garkuwa da su. Kwamishinan ‘yan sandan

Mun yi asarar jami’an mu 16 a artabu da barayi – ‘Yan sanda

Hukumar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce, ta yi asarar jami’anta 16 yayin wani artabu da suka yi da barayin shanu a karamar hukumar Birnin Magaji da ke

EFCC ta tsare ‘yan damfarar intanet 9 a Abuja

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati, EFCC a yau Laraba ta ce, ta tsare wasu ‘yan damfarar intanet 9 da aka fi sani da

Kungiyar musulmi ta bukaci a magance karancin mai lokacin kirsimeti

Daraktan Kungiyar musulmi (MURIC) Farfesa Ishaq Akintola, ya bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta yi duk mai yuwa wajen samar da wadataccen man fe