Labarai

Labarai

Babu shirin rufe sansanin ‘yan gudun hijira a Benuwai- SEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa  ta jihar Benuwai SEMA ta ce, ba tada wani shiri na rufe sansanin ‘yan gudun hijira na jihar. Sakataren hukumar SEMA E

An yi garkuwa da ma’aikatan kwaleji 8 da kashe 1 a Osun

Rahotanni na bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatan kwalejin fasaha ta jihar Osun da ke garin Esa-Oke a jiya Talata. Jami’in hul

‘Yan sanda sun tabbatar da yin garkuwa da manomi a Gombe

Hukumar ‘yan sandan jihar Gombe, sun tabbatar da yin garkuwa da wani manomi dan shekara 59 mai suna Shugaba Garba a unguwar Tudu-Koya da ke karamar hu

Gwamnan Kogi ya kori Kwamishina

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya kori Kwamishinan al’adu na jihar Arome Adoji. Sakataren Gwamnatin jihar Folashade Ayoade Arike, ne ya fitar da sana

An rasa rayuka a rikicin Kuros Ribas

Akalla mutum uku ne suka rasa rayukansu tare da raunaka wasu da dama a wani rikici da barke ranar Litinin a unguwannin Abanwan da Orugbam a karamar hu