Labarai

Labarai

Jama’a sun tsere zuwa gidajensu yayin harin Gudumbali a Borno

Jama’a da dama ne suka tsere zuwa gidajensu yayin da ake zargin wasu ‘yan Boko Haram sun kai hari a unguwar Gudumbali da ke karamar hukumar Guzamala t

Mutum dubu 21,878 ke neman gurbin aikin ‘yan sanda 10,000 a kwana 5

Hukumar gudanarwan ‘yan sandan Najeriya ta ce, a yanzu haka kimanin mutum dubu 21,878 suka tura takardun neman aikin dan sanda a cikin kwanaki biyar n

Basarake ya bukaci Buhari ya basu makamai a yaki barayin Zamfara

Mai Martaba Sarkin Anka kuma shugaban majalisar Sarakunan jihar Zamfara Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta samar masu d

Zanga-zangar ma’aikata ta hana zaman ‘yan majalisu

Sakamakon zanga-zangar  da ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya suka yi a yau Talata ta dakatar da zaman majalisar dattawa da na ‘yan majalisar wakil

Kakakin APC a Imo ya yi murabus daga mukaminsa

Sanadiyyar rikicin jam’iyyar APC reshen jihar Imo ya sanya sakataren hulda da jama’a na jihar Mista Jones Onwuasoanya yin murabus daga mukaminsa. Onwu