Labarai

Labarai

Tirela ta kashe masu talla 10 a Kebbi

Wata mota kirar tirela ta kauce hanya inda ta keshe mutum 10 masu talla a gefen titi da ke Karamar hukumar Jega a jihar Kebbi. Wani ganau ya ce, lamar

Zaben 2019: Zan cika wa ‘yan Najeriya alkawari- Atiku

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a jiya Litinin ya fara kaddamar kamfen din takarar shugabancin kasa a yankin Arewa maso Yamm

Majalisar jihar Katsina ta yi sabon kakaki

A yau Litinin dan majalisar dokokin jihar Katsina daga mazabar Zango, Tasi’u Musa Maigari ya zama kakakin majalisar jihar. An dai zabi Maigari ne a  m

An kashe shahararren matsafi a Osun

Wasu rukunin matsafa sun kashe shahararren matsafin da aka fi sani da suna Badoo da ke zaune a Osogbo babban birnin jihar Osun. An dai kashe Badoo ne

‘Yan majalisa 26 sun fice daga APC a Ogun

‘Yan majalisar dokokin jihar Ogun 26 ne suka fice daga jam’iyya mai mulki ta APC inda suka koma jam’iyyar adawa ta APM. Majiyarmu ta gano cewa, wadand