Labarai

Labarai

Majalisar Nasarawa ta amince da sabbin Kwamishinoni 11

Majalisar dokokin jihar Nasarawa ta amince da nadin sabbin Kwamishinoni 11. Kakakin majalisar jihar Alhaji Ibrahim Balarabe Abdullah ne ya sanar da ha

Masarautar Kano za ta nada Naziru Ahmad Sarautar Sarkin Mawaka

Fadar Mai Martaba Sarkin Kano, ta sanar da nada shahararen mawakin Kannywood Nazir Ahmad a matsayin Sarkin Mawakan Sarkin Kano Muhammadu Sunusi Na biy

Yara 19 sun mutu bayan kifewar kwale-kwale a Kwara

Rahotanni daga unguwar Lafiagi a karamar hukumar Edu ta jihar Kwara na cewa, kifewar kwalekwale ya yi sanadiyyar rasuwar yara 19 a kogin Neja ranar As

NAFDAC ta kwace magungunan Naira biliyan 3 a shekara

Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna a Najeriya (NAFDAC) ta ce, ta kwace magungunan da suka kai Naira biliyan 3 tare da lalata su wadand

EFCC ta gano kadarorin Naira miliyan 500 na Jonah Jang

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati, EFCC ta ce, ta gano kadarorin da suka kai Naira miliyan 500 mallakin tsoho