Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun harbe likita da matarsa a Adamawa

A ranar Asabar da ta gabata ce wadansu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun harbe wani fitaccen likita mai suna Dokta Mwajim Malgwi a Yola ba

Kwastam sun lakada wa yaron mota duka kan kin bayar da cin hanci

Wani yaron mota ya zargi wadansu jami’an Hukumar Kwastan da lakada masa duka kan kin ba su cin hanci. Yaron motar mai suna Aliyu Ahmed yana aiki ne da

Ana zargin baduku da yi wa ’yar shekara 7 fyade

Yan sanda a garin Karmo, Abuja na binciken wani baduku mai shekara 60 mai suna Habibu Maikada Safana kan zargin yi wa yarinya ’yar shekara 7 fyade. Mu

Gwamna M.A. Abubakar ba ya gaba a siyasa – Alkasim

Mai tallafa wa Gwamnan Jihar Bauchi kan al’amuran kafafen watsa labarai na zamani, Malam Muhammad Alkasim, ya ce Gwamna Mohammed Abdullahi Abubakar ba

Burina in samar da zama lafiya da ci gaba a Jihar Bauchi –Gwamna Abubakar

A tatttaunawa da manema labarai a karshen mako Gwamnan Jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya fayyace ayyukan da gwamnatinsa ke yi da kuma rikice