Labarai

Labarai

Human Rights Watch ta bukaci Ajantina ta kama bin Salman

Kungiyar Kare Hakkin dan Adam ta Human Rights Watch, ta bukaci Gwamnatin Ajantina ta yi amfani da damar da tsarin mulkinta ya bayar, wajen kama Yerima

Katu ta bayar da umarnin tsare sajan bogi a Ilorin

Kotun majistiri a Ilorin babban birnin jihar Kwara yau Alhamis ta umarci a tsare wani mai suna Alade Dayo a gidan yarin Oke-kura saboda laifin shiga a

Bagudu zai biya wa dalibai Naira miliyan 400 a manyan makarantu

Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya amince da biyan Naira miliyan 400 don daliban  jihar da zasu shiga manyan makarantun da ke yankunan kasar a zangon

‘Yan sanda sun yi gargadi akan sayen wayar sadarwa

Shugaban ofishin ‘yan sandan Ilaro SP. Oni Waheed, ya shawarci jama’a akan sayen wayar sadarwa daga hannun bakin da ba a sani ba, don kauce wa sabawa

Lalong ya amince da samarwa ‘yan jihar ayyukan yi 1,661

Hukumar ma’aikatan gwamnatin Filato ta bayyana cewa, Gwamnan jihar Simon Lalong ya amince da samarwa ‘yan jihar guraben ayyuka dubu 1,661 a fannonin m