Labarai

Labarai

Harin Metele: Boko Haram sun kai wa sojoji hari da jirage marasa matuka

Rundunar sojan Najeriya ta ce, kungiyar Boko Haram ta fara amfani da jirage marasa matuka domin kai farmaki a kan cibiyoyin tsaro na sojojin. Rundunar

APC ta bukaci Buhari ya kafa dokar ta baci a Akwa Ibom

Sakamakon rikicin da ya addabi majalisar dokokin jihar Akwa Ibom a ranar Talata, jam’iyya mai mulki ta APC ta bukaci shugaban Najeriya Muhammadu Buhar

Gwamnatin Bauchi ta zabi sabon Akanta-Janar

Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya zabi Alhaji Abubakar Sa’idu Abubakar a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Sakataren Gwamnatin j

A yau PDP zata kaddamar da kamfen na dan takarar shugaban kasa

Jam’iyyar adawa ta PDP a yau Alhamis zata kaddamar da kamfen din zaben dan takarar shugaban kasa, tsohon Mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abub

Boko Haram: Buhari zai yi taro da shugabannin yankin Tafkin Chadi yau

Shugaban Najeriya Muhammadu zai yi wani taro don ganawa da shugabannin kasashen yankin tafkin Chadi su shida a yau Alhamsi, a cikin shugabannin harda