Magidanci na neman shawarar ’yan sanda kan ƙara aure a Kano
Magidancin yana neman abin da doka ta tanada game da amfani da kuɗi domin yi wa mai ɗakinsa dannar ƙirji.
Labarai
Magidancin yana neman abin da doka ta tanada game da amfani da kuɗi domin yi wa mai ɗakinsa dannar ƙirji.
Rundunar ta ce tana bincike domin gano masu hannu a lamarin.
Rundunar ta ce tana bincike a yanzu kafin tura su kotu.
Rundunar ta yi wa wadanda suka rasu addu’a, tare da fatan Allah Ya kiyaye faruwar irin hakan a nan gaba.
Rundunar ta jaddada ƙudirinta na ci gaba da kare rayukan al’umma a jihar.