Labarai

Labarai

‘Yan majalisar APC na yunkurin tsige Gwamnan Akwa Ibom

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan majalisar dokokin jihar Akwa Ibom wanda suka koma jam’iyyar APC kuma  aka kore su, na shirin tsige Gwamnan jihar Udom

Yarinya ta dabawa mahaifinta wuka ya mutu a Delta

An tsare wata yarinya ‘yar shekara 14 wanda aka sakaya sunanta da zargin ta kashe mahaifinta ta hanyar daba masa wuka. Hukumar ‘yan sandan jihar Delta

‘Yan bindiga sun kashe likita da matarsa a Yola

Wasu ‘yan bindiga sun kashe likitan asibiti mai suna Mwajim Malgwi tare da matsarsa a wata gonar su da ke wajen garin Yola babban birnin jihar Adamawa

Kwastam ta kama shanu da kayan Naira miliyan 76 a Kano

Hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya, Kwastam, da ke kula da shiyyar Kano da Jigawa ta bayyana sabbin matakan da ta dauka na masu amfani da shunu don

An yi garkuwa da jarirai 3 a asibitin jami’ar Kalaba

Wasu ‘yan fashi da makami da suka kai 10 a  daren ranar Lahadi sun shiga sashin jarirai na asibitin koyarwa na jami’ar Kalaba (UCTH) jihar Kuros Riba