Wasu ‘yan majalisa sun sake fita daga APC
Wasu karin ‘yan majalisar Wakilan Tarayya biyu na jam’iyyar APC sun sake sanar da aniyarsu na fita daga jam’iyyar. A zaman Majalisar Wakilan Tarayyar
Labarai
Wasu karin ‘yan majalisar Wakilan Tarayya biyu na jam’iyyar APC sun sake sanar da aniyarsu na fita daga jam’iyyar. A zaman Majalisar Wakilan Tarayyar
Jami’an sojojin Najeriya sun raba kyautar magunguna a garin Kontagora jihar Neja, a wani shiri da suka kaddamar na kwanaki biyu don tallafawa mazauna
Hukumar tsaro ta cikin gida (DSS) ta ce, jami’anta sun kama wani mai suna Yusuf Salisu wanda suke zargin mai baiwa masu garkuwa da jama’a magunguna ne
Hukumar ‘yan sandan Badagry a jihar Legas ta tsare jami’an kwastam bakwai saboda zargin kisan wata mata mai suna Misis Patience Oni da kuma jiwa wani
Rahotanni na cewa, mutum bakwai ne aka tabbatar da rasuwarsu da mutum 10 wanda suka samu mummunan rauni a wani hadarin da motar fasinja mai kujeru 18,