Labarai

Labarai

Tubabbun Boko Haram sun yi rantsuwar mika wuya ga Gwamnati

Akalla mutum 156 wadanda suke tubabbun ‘yan Boko Haram ne sun yi rantsuwar mika wuya ga Gwamnatin Najeriya a wani shirin da gwamnatin ta shirya mai ta

Gwamna Tambuwal ya zabi sabon mataimakinsa

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal ya zabi sabon mataimakinsa Alhaji Manir Dan’iya don maye gurbin tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Alhaji Ahmed Ali

Mutum 11 sun rasu a rikicin manoma da makiyaya a Katsina

Rahotanni na bayyana cewa, mutum 11 sun rasu sanadiyyar rikicin da ya faru tsakanin manoma da makiyaya a kauyen Gora na Karamar Hukumar Safana da ke j

Za a fitar da sakamakon jarrabawar WAEC ta 2018

Hukumar Shirya Jarrabawa ta Yammacin Afrika (WAEC) ta shirya tsaf don sanar da sakamakon jarrabawar shaidar samun takardar kammala makarantar sakandar

Ana zargin shugaban sakandare da yin fashin bankin Offa – ‘Yan sanda

Ana zargin shugaban makarantar sakandare Michael Adikwu da aka kashe a fashin bankin da aka yi a garin Offa a jihar Kwara ranar 5 ga watan Afirilu 201