Labarai

Labarai

APC ta rasa ‘yan majalisa biyu

Jam’iyya mai mulki ta APC ta rasa ‘yan majalisar wakilan tarayya biyu saboda sanarwar da suka yi cewa, sun fita daga cikin mambobin jam’iyyar yayin da

Muna rashin mambobin mu sanadiyyar hadari da garkuwa- NARTO

Shugaban Kungiyar masu motocin dakon mai ta Najeriya wato NARTO, Kassim Bataiya, ya ce sun rasa mambobinsu da dama sanadiyyar hadurra da rashin tsaro

Ta haihu a hannu masu garkuwa da ita bayan sa’o’i 5 a Zamfara

Rahotanni na cewa, wata mata ta haihu bayan sa’o’i 5 da yin garkuwa da ita a Kauyen Danjibga da ke Karamar Hukumar Tsafe ta jihar Zamfara. A lokacin d

An kafa dokar hana fita a Unguwanni 5 na Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi Muhammed Abubakar ya sanya dokar hana fita a Unguwanni biyar bayan wani rikici da faru tsakanin matasa akan budurwa lokacin bikin

Daliban makarantar kwana sun mutu bayan cin abinci

Biyu daga cikin uku na daliban makarantar sakandaren kwana ta mata da ke unguwar Manga a Danko-Wasagu a jihar Kebbi sun rasu bayan cin abinci mai miya