Labarai

Labarai

An kara wa’adin rijistar jarrabawar NECO ta 2018 SSCE

Hukumar kammala jarrabawar sakandare wato NECO ta sanar da kara wa’adin fara rijistar jarrabawar da za a yi watan Nuwamba zuwa Disamba don samun

Mun tsere daga sel muka fara yin fashi da garkuwa- Masu laifi

Wani da ake zargin shugaban tawagar masu yin garkuwa da mutane ya ce, sun tsere daga sel din ‘yan sanda a jihar Abiya kafin su kafa tawagar yin garkuw

Yajin aiki: kungiyar dalibai na barazanar kin zaben Buhari a 2019

Kungiyar daliban jami’o’in Najeriya NANS na yin barazanar kin zaben Shugaba Buhari a zaben 2019  idan har bai biya bukatun kungiyar malaman jami’o’in

An kashe mutum 3 sanadiyyar fada akan budurwa a Bauchi

Mutum 3 aka kashe tare da raunata 18 yayin da aka kone gidaje 2 a daren ranar Lahadi lokacin da rukunin matasa biyu suka kaure da fada a Bauchi. An da

‘Yan sanda sun bukaci jam’iyyu da yin kamfen cikin lumana

Hukumar ‘yan sandan jihar Benuwe sun bayyana wa jam’iyyun siyasa da su nemi izinin fara yin kamfen akalla sa’o’i 48 kafin a fara gudanar da harkokin s