Labarai

Labarai

‘Yan bindiga sun kai wa dan takarar APC hari a Kwara

Wasu ‘yan bindiga sun kaiwa Mista Raheem Olawuyi dan takarar majalisar wakilai na mazabar kananan hukumomin Irepodun/Ekiti/Oke-Ero da Isin a jihar Kwa

Zan yi bakin kokari na don kada Buhari a zaben 2019- Atiku

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP kuma tsohon Maitaimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce zai yi iya bakin kokarinsa don kada

An sake kai hari wata Unguwa kusa da Maiduguri

Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari Unguwar Mamannti wajen garin Maiduguri babban birnin jihar Borno . Maharan dai sun shiga g

Yajin aiki: Yau za a tattauna da kungiyar ASUU da Gwamnati

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU yau zata ci gaba da tattaunawa da Gwamnatin tarayya don bin hanyoyin dakatar yajin aikin da malaman jami’o’in

Ma’aikata ku amince da albashin Naira dubu 30 ko yin murabus- Gwamnoni

Gwamnonin Najeriya sun bukaci ‘yan kungiyar kwadago da su amince da mafi karancin albashin da aka yanke na Naira dubu 30 ko kuma su ajiye aikinsu a du