Labarai

Labarai

Osinbajo ya bukaci a kaddamar da ‘yan sandan jihohi

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya bukaci kaddamar da ‘yan sandan jihohi don taimakawa Gwamnonin jihohi a fannin tsaro. Osinbajo ya bayyana

‘Yan Najeriya nada ‘yancin yin kasuwanci a Ghana- Akufo-Addo

Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya tabbatarwa ‘yan Najeriya da sauran ‘yan kasashen Nahiyar Afirka cewa, su nada ‘yancin gudanar da harkokin kasu

Kotu zata ci gaba da sauraran karar bidiyon Ganduje ranar 21 ga Nuwamba

Babbar kotun jihar Kano ta sanya ranar 21 ga Nuwamba, 2018 don ci gaba da sauraran karar da wata Kungiyar lauyoyi ta shigar akan binciken da ‘yan maja

Rikicin Filato: Mutum 1,891 sun mutu a kananan hukumomi 5

Kwamitin mutum biyar da Gwamnan jihar Filato Simon Bako Lalong ya kaddamar zai yi aikin akan mayar da ‘yan gudun hijira dubu 50, 212 da suka bar gidaj

Iyaye da dalibai sun bukaci kungiyar ASUU ta janye yajin aiki

A yayin da aka shiga mako na biyu na yajin aikin kungiyar malaman jami’o’in Najeriya, iyaye da dalibai sun bukaci a janye yajin aikin da kungiyar ke y