Wani mutum ya ƙona tsohuwar budurwarsa a Oyo
Lamarin da ya fusata saurayin wanda ake zargin ya zuba wa budurwar man fetur kafin ya banka mata wuta.
Labarai
Lamarin da ya fusata saurayin wanda ake zargin ya zuba wa budurwar man fetur kafin ya banka mata wuta.
Iyalan marigayi Herbert Macaulay sun soki matakin gwamnatin tarayya na haɗa sunan fitaccen ɗan gwagwarmayar cikin riƙaƙƙun masu laifi a jerin waɗanda
Kasar Saudiyya ta rage yawan guraben kujerun aikin hajjin da take bai wa Najeriya daga 95,000 zuwa 66,910 daga shekarar 2026.
Barayin motar sun yi ƙoƙarin tsere wa bayan ganin ’yan sanda, inda suka kai wa jami’an hari da ƙaramar bindiga ƙirar gida
A cewar sanarwar, aikin ceton waɗanda aka kuɓutar ya biyo bayan kiran gaggawa da wani ɗan unguwar ya yi ga hukumar ne.