Labarai

Labarai

Mutum 3 sun mutu, 5 sun nutse a hadarin jirgin ruwa a Legas

An tabbatar da rasuwar mutum uku a jirgin ruwa da ya dauki fasinjoji 20 a  tsakanin gadar Liverpool da Coconut da ke jihar Legas. Janar Manaja na huku

Cutar kwalara ta karu a Yobe da Borno

Rahotanni na bayyana cewa, akalla mutum 21 ne suka kamu cutar amai da gudawa a jihar Borno da kuma mutum tara a jihar Yobe kamar yadda hukumarlafiya t

Bayan binciken DSS Oshiomhole ya ziyarci Amurka

Shugaban jam’iyya mai mulki ta APC na kasa Kwamred Adams Oshiomhole ya fita daga kasar bayan da hukumar tsaron farin kaya DSS suke tuhumarsa a ranar L

Ya kashe mahaifiyarsa ya yi wa gawar fyade a Edo

Hukumar ‘yan sandan jihar Edo ta tsare wani matashi mai shekara 18 akan tuhumarsa na kashe mahaifiyarsa da yi wa gawar fyade. Wanda ake zargin mai sun

‘Yan bindiga sun bankawa gidaje wuta a Yobe

Wasu ‘yan bindiga da ake zargi ‘yan Boko Haram ne sun kai hari garin Katarko mai nisan kilomita 20 zuwa Damaturu babban birnin jihar Yobe, inda suka b