Labarai

Labarai

An kama mutum 6 da ake zargi da kisan Agom Adara

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS reshen jihar Kaduna sun kama mutum shida da ake zargi da kisan Sarkin Adara, Agwom Adara, Maiwada Galadima. Hukumar t

Za mu yi waje da Gwamnan da ya gaza biyan albashi- Wabba

Shugaban kungiyar kwadago NLC ta Najeriya Ayuba Wabba ya ce, duk gwamnnonin da suka ki amincewa da yarjejeniya da aka yi na biyan albashi mafi karanci

‘Yan bindiga sun tarwatsa mutum dubu 16 a Benuwe

Harin ‘yan bindiga ya tarwatsa mutanen karkara a jihar Benuwe wanda hakan ya sa dalibai dubu 20 suka bar makarantu yayin da mutum dubu 16 suka bar muh

Gwamna Shettima ya rabawa Civilian JTF kyautar filaye

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima a jiya ya gana da mambobin ‘yan kato da gora, watau Civilian JTF, 103 wanda aka horar a matsayin sababbin so

Sojoji sun tarwatsa sansanin ‘yan Boko Haram a Ngwuri Gana

Rundunar sojin saman Najeriya NAF ta ce, jirgin yakin saman sojoji a shirinsu na Operation Lafiya Dole da suka yi ranar 5 ga Nuwamba 2018 sun tarwatsa