Labarai

Labarai

PRP zata maye sunan dan takarar Gwamnan Kano a yau

A yau Laraba jam’iyyar PRP reshen jihar Kano zata sauya sunan dan takarar Gwamnan jihar Kano. Shugaban jam’iyyar na jihar Alhaji Sammani Shariff, wand

Kotu ta baiwa Orji Kalu wa’adin kwana bakwai

Babbar kotun jihar Legas ta baiwa tsohon Gwamnan Jihar Abiya Orji Uzor Kalu wa’adin kwana bakwai don gabatar da kansa a gaban kotun. Alkalin kotun Moh

‘Yan bindiga sun kashe dan kasuwa da yin garkuwa da yarinya

Wasu ‘yan bindiga a Talata sun kai hari garin Gachi da ke karamar hukumar Kankiya a jihar Katsina sun kashe wani babban dan kasuwa Nasiru Maimasara da

Kotu ta dakatar da majalisa daga binciken bidiyon Ganduje

Wata babbar kotun jihar Kano ta dakatar da majalisar dokokin jihar daga binciken da take yi a kan zargin da ake yi wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje na

Mataimakin shugaban dattawa ya tsallake rijiya da baya

Mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu tare da uwargidansa da dansa sun tsallake rijiya da baya yayin da aka kai masa hari a safiyar yau