Labarai

Labarai

Za a hukunta mutum 19 wadanda ake zargi da kisan Janar Alkali

Rundunar ‘yan sandan a jihar Filato, ta ce ta kama wasu mutum 19 da ake zargi da hannu a kisan Manjo Janar Alkali mai ritaya. Jami’in huld

EL-Rufai ya zabi Hadiza Balarabe mataimakiya

Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmad El-Rufai ya sanar da zaben Dakta Hadiza Balarabe a matsayin matar da za ta zame masa mataimakiya a zaben 2019. Zaben

An gurfanar da mutum 97 wadanda ake zargi a rikicin Kaduna

Hukumar ‘yan sandan jihar ta gurfanar da mutum 97 wadanda ake zargi da hannu a rikicin jihar Kaduna. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Ahmad Abdurrahman y

An bude makarantun Bayelsa bayan hutun dole

Gwamnatin jihar Bayelsa ta bayar da sanarwar bude makarantun gwamnati da masu zaman kansu a jihar. Inda zasu fara karatu a yau 5 ga watan Nuwamba 2018

ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ta fara yajin aikin sai baba ta gani a yau. Kungiyar ASUU dai ta yanke shawarar soma wannan yajin