Labarai

Labarai

Yadda Muzaharar ’yan Shi’a ta haifar da hatsaniya da zubar da jini a Abuja

A ranakun Asabar zuwa Talatar da suka gabata ne aka yi arangama a tsakanin jami’an tsaron soja, ’yan sanda da kuma ’yan kungiyar Harkar Musulunci A Na

Yaron da matsafa suka kwakule wa idanu ya kama hanyar zama Farfesa

Yau kusan shekara uku ke nan, wato a ranar Lahadi, 4 ga watan Janairu, 2016, wasu mutane da ake zargin matsafa ne suka kwakule wa yaro dan shekara 4 d

Shahararren dan fim Karkuzu Nabodara yana cikin mawuyacin hali

’Yan fim sun kaurace masa   Zaune a karkashin barandar wani masallaci da ke Layin Zana a Karamar Hukumar Jos ta Arewa da ke Jihar Filato na samu

Zaman Lafiya: Ya zama wajibi gwamnati ta kula da matasa – Shaikh Ahmad Gumi

A makon da ya gabata ne rikici ya barke a Jihar Kaduna, inda aka samu asarar rayuka da na dukiyoyi. Aminiya ta tattauna da babban malamin Musulunci a

Ba za mu daina tattaki ba – Kungiyar Shi’a

Aminiya ta zanta da shugaban Gidauniyar kula da marayu ta kungiyar ’Yan Uwa Musulmi Ta Najeriya wato ’yan Shi’a, Malam Abdulhamid Bello, inda ya yi ba