Magidanta biyu sun yi wa ‘yar shekara 9 fyade a Nasarawa
Ana zargin wasu magidanta biyu da yi wa wata karamar yarinya ‘yar kasa da shekaru 9 fyade a Lafiya na Jihar Nasarawa ranar Larabar da ta gabata. Wakil
Labarai
Ana zargin wasu magidanta biyu da yi wa wata karamar yarinya ‘yar kasa da shekaru 9 fyade a Lafiya na Jihar Nasarawa ranar Larabar da ta gabata. Wakil
Kotun Majistare mai lamba 10 da ke Nomanslan a Jihar Kano ta gurfanar da wani magidanci gabanta bisa zarginsa da yin zamba cikin aminci, inda ya cuci
Wasu ‘yan bindiga sun far wa kasuwar dabbobi da ke garin Mararrabar Kunini a Karamar Hukumar Lau ta Jihar Taraba. Wani shaidar gani da ido, ya bayyana
Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Kasa (NNPC), ta bayyana cewa Najeriya ba ta da wani shiri na sarari ko na boye da ta ke yi, domin ganin ta rage
A ranar Larabar da ta gabata ce aka tsaurara tsaro a Kasar Pakistan yayin da kotun kasar ke sakin matar nan da ta yi wa addinin Islama batanci a sheka