Labarai

Labarai

An ceto mutane 3 da aka yi garkuwa da kama wasu a Bauchi

A cewar sanarwar, aikin ceton waɗanda aka kuɓutar ya biyo bayan kiran gaggawa da wani ɗan unguwar ya yi ga hukumar ne.

Za a kafa kamfanin ƙera kayan sola a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za a fara ƙera fanel da sauran kayayyakin samar da wutar lantarki daga hasken ranar a jihar.

’Yan sanda sun kama gungun masu fashi a kan hanyar Katsina zuwa Kano

Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta kama gungun mutane 11 da ake zargi da kasancewa ’yan fashi da makami da ke addabar matafiya a kan hanyar Katsina

Kashi 16 na ’yan Najeriya ne kawai ke da wajen wanke hannu — UNICEF

UNICEF ta ce wanke hannu yana da matuƙar muhimmanci wajen kare kai daga ɗaukar cututtuka.

DSS ta cafke tsoffin jami’anta 2 kan aikata zamba

Hukumar ta ce za ta gurfanar da su a gaban kotu.