Labarai

Labarai

Yadda tankar mai ta kone tare da direba yau a Kaduna

A yau Alhamis ne wata tankar dakon man fetur ta fadi a garin Shika karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna inda direban da yaron motar suka kone kurmus ya

An yi garkuwa da Kansiloli biyu a Katsina

An yi garkuwa da Kansiloli biyu na karamar hukumar Safana a jihar Katsina jiya Laraba. Kasilolin su ne:  Hussaini Wanzam daga sashen harkar kudi da ku

Tsohon mataimakin Gwamnan Kano ya fice daga PDP

Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Kano Farfesa Hafiz Abubakar, ya tabbatar da ficewarsa daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Farfesa Abubakar ya bayyana

An maida dokar hana fita zuwa dare a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake sassauta dokar hana fita zuwa dare a manyan biranen jihar. Mai taimakawa Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, akan wats

Gwamnati ta baiwa shugaban NHIS hutu don yin bincike

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da kwamitin mutum bakwai daga cikin masu fada aji na Hukumar Insorar Lafiya (NHIS), don yin binciken zargin da ake yi wa