Labarai

Labarai

An kama wadanda suka yi garkuwa da ‘yan yi wa kasa hidima

Sashin dakile masu garkuwa da mutane na hukumar ‘yan sandan jihar Imo sun kama wadanda ake zargi da yin garkuwa da masu yi wa kasa hidima NYSC biyar.

Dubban ‘yan jam’iyyar PDP sun koma APC a Kebbi

Sama da dubu 5 ‘yan jam’iyyar PDP ne a jihar Kebbi suka koma APC. A yayin karbar masu canza shekar a hedkwatar APC da ke Birnin Kebbi Mataimakin Gwamn

2019: Buhari zai samu kuri’u kadan a Arewa – Shekarau

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce Shugaba Buhari ba zai samu kuri’u masu yawa a zaben 2019 a  yankunan Arewa, ba kamar yadda ya

Rikicin Kaduna: Sai an hukunta masu laifi – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce, sai gwamnati ta hukunta wadanda aka samu da laifin rikicin jihar Kaduna wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan

Za mu biya sabon albashin naira 22,500- Gwamnoni

Bayan kammala ganawar gaggawa da Gwamnonin jihohin Najeriya suka yi saboda bukatar kungiyar kwadago na biyan karancin albashi sun yanke shawarar biyan