Labarai

Labarai

An kama mutum 400 da ake zargi da kona motar ‘Yan sanda a Abuja

A yayin arangamar mabiya kungiyar shi’a da jami’an tsaro da aka sake yi a Abuja jiya Talata ‘yan shi’an sun kona motar ‘yan sanda. ‘Yan shi’an dai sun

An sake yin garkuwa da Farfesa a Adamawa

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Farfesa Allan Kadams daga tsangayar tsirrai a jami’ar fasaha ta Modibbo Adama (MAUTECH) Yola a jihar Adamawa. An dai yi

Zan biya ma’aikata sabon albashi – Gwamnan Jigawa

Gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru ya yi alkawarin biyan sabon mafi karancin albashin ma’aikatan jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake

Buhari ya gana da Sarakuna da Malamai a Kaduna

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarakuna da malaman addinai yau a jihar Kaduna don tattauna yadda za a magance rikicin da jihar ke fama

Mutum 3 sun rasu a arangama tsakanin Sojoji da ‘yan Shi’a

Rundunar sojojin Najeriya ta ce, an kashe mutum uku tare da raunata mutane da dama a arangamar da aka yi tsakanin ‘yan shi’a da sojoji a jiya Litinin