Labarai

Labarai

‘Yan Najeriya ku zabi wakilai masu ilimi- Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya bukaci ‘yan Najeriya da su zabi wakilai masu ilimi a zabuka na gaba. Sarkin ya bayyana hakan ne

Fusatattun Gwamnonin APC zasu gana yau a Abuja

A yau Litinin fusatattun Gwamnonin APC zasu gana a Abuja mako daya kafin ganawar majalisar zartarwa na jam’iyyar. Rahotan na bayyana cewa, Gwamnonin z

Mutum 6 sun rasu a rikicin shi’a da sojoji a Abuja

Rahotanni na bayyana cewa, an kashe mutum shida da raunata mutum goma a wani rikici da ya faru tsakanin sojojin Najeriya da mabiya akidar Shi’a a gari

Tony Anenih ya rasu

Tsohon shugaban kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP kuma tsohon ministan ayyuka da gidaje Chief Tony Anenih ya rasu a jiya  Lahadi. Mista Anenih, ya ra

Yadda rikicin fitar da ’yan takara ke neman awon gaba da Oshiomhole

Bisa ga dukan alamu  rikicin fitar da ’yan takara da ya ki ci ya ki cinyewa yana neman yin awon gaba da  Shugaban Jam’iyyar APC ta Kasa, Kwamared Adam