Labarai

Labarai

A rage kwanakin da alhazan Najeriya suke yi a Saudiyya – Barista Auwal

Babban Sakataren Hukumar  Alhazai ta Jihar Filato, Barista Auwal Abdullahi ya bukaci a rage yawan kwanakin da alhazan Najeriya suke yi a Kasa Mai tsar

Rikicin kabilanci ya yi sanadiyar mutuwar mutum 4 a Lamurde

Rikicin kabilanci a tsakanin kabilun Waja da Lunguda mazauna garin Lafiyar Lamurde da yankin Bachikiri a Jihar Adamawa ya ci rayuka hudu sannan wadans

Ana zargin wani da dukan Shugaban Karamar Hukumar Fagge

Kotun Majistare ta 36 da ke Nomansland a Kano ta ci gaba da sauraren shari’ar da ake yi a tsakanin wani matashi mai suna Shamsu Habibu Kwaciri da ake

Majalisa ta kayyade kudin da ‘yan takara za su kashe a yakin zabe

A ranar Talatar da ta gabata ce Majalisar Dattawa ta amince da wata doka da ta kayyade kudin da ’yan takara za su iya kashewa a lokacin yakin neman za

Kotu ta ce a ci gaba da tsare matar aure kan zargin kisa

Wata Babbar Kotu a Birnin Tarayya da ke Kubwa a Abuja, ta ba da umarni a  ci gaba da tsare wata matar aure mai suna Rukayyat Abdulkarim kan zargin kas