Labarai

Labarai

DSS ta cafke tsoffin jami’anta 2 kan aikata zamba

Hukumar ta ce za ta gurfanar da su a gaban kotu.

Kotu ta daure kocin kwallon kafa a Kano shekara 8 saboda aikata luwadi

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa, hukuncin zaman gidan yari na shekara takwas ba tare da zaɓin biyan tara ba, kan

Gwamna Inuwa ya naɗa sabbin shugabanni a ma’aikatar lafiya ta Gombe

Gwamnan ya fatan waɗanda aka yi wa naɗin za su kawo ci gaba a harkar kiwon lafiya a jihar.

Ba za mu yi sulhu da ’yan bindiga ba sai sun yi tuba na gaskiya — Radda

Radda ya karyata rahotannin da ke cewa gwamnatinsa na tattaunawa da ’yan bindiga don yin sulhu.

Gwamna Buni ya ware N5.8bn don biyan haƙƙin tsoffin ma’aikata a Yobe

Gwamnatin ta ce tana ƙoƙarin inganta rayuwar ma’aikatanta.