Labarai

Labarai

Yau INEC zata sanar sunayen ‘yan takarar jam’iyya

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce, a yau zata sanar da sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na majalisar dokokin tarayyar Najeriya don neman ta

ICPC ta tsare mahaifiyar Maryam Sanda a kotu

Ma’aikatan hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta a Najeriya (ICPC) sun tsare mahaifiyar Maryam Sanda Maimuna Aliyu a yau Laraba. An dai

Ma’aikatar kasashen waje bata horar da sabbin ma’aikata

Ma’aikatar kasahen waje ta musanta rahoton da wasu shafuka sadarwan zamani ke yada cewa, ma’aikatar na horar da sabbin ma’aikata dake neman gurbin aik

An daure wata mata saboda wulakanta dan sanda

A yau kotun Karmo ‘Grade 1 Area Court’ da ke Abuja ta daure wata mata Faith Kathy na wata biyu a gidan yari saboda wulakanta jami’in dan sandan Najeri

An kashe mai unguwa da wasu a kusa da Chibok

Wasu ‘yan Boko Haram sun kashe mai unguwan gari tare da wasu jama’a kusada garin Chibok dake jihar Borno kamar yadda ‘yan bangar unguwar suka sanar. M