Labarai

Labarai

An gurfanar da Fayose a kotu a Legas

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati EFCC ta gurfanar da tsohon Gwamnan jihar  Ekiti Ayo Fayose a gaban babbar kotun t

Atiku zai kama barayin Gwamnatin Buhari idan ya zama shugaban Kasa – PDP

Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa dan takararta na Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar zai garkame barayin gwamnatin Buhari idan la

An kama dan damfara mai horar da jami’an tsaron bogi

Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa sun yi nasarar kama Amos Samuel wanda yake yi wa kansa lakabi da yana da mukamin Lutanar na sojin sama yana kuma b

An sanya dokar hana fita a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita ta daga safe zuwa dare na tsawon sa’a 24 a cikin garin Kaduna da kewaye sakamakon rikicin  da ya

Kungiyar kwadago na yunkurin komawa yajin aiki

Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta zargi gwamnatin tarayya da kawo rudani akan yarjejeniyar da suka kulla geme da mafi karancin albashi ga ma’aikatan kas