Labarai

Labarai

Tsohon Alkalin Alkalai, Idris Legbo Kutigi ya rasu

Tsohon Alkalin Alkalai, Mai Shari’a Idris Legbo Kutigi ya rasu jiya Lahadi a London bayan wata gajeruwar  rashin  lafiya da ya yi, ya rasu ne ya

Abin da ya sa na saki bidiyon fallasa Ganduje – Jaafar Jaafar

 Za mu gurfanar da shi a kotu – Gwamnatin Kano Mawallafin jaridar Daily Nigerian da ke fitowa a Intanet, Jaafar Jaafar ya ce ya saki bidiyon da ke zar

Malami ya sace dalibinsa ya kashe bayan ya karbi kudin fansa

Ana zargin wani matashi da sace dan makwabcinsa wanda kuma yake karantar da shi bayan ya yi garkuwa da shi, ya karbi kudin fansa inda a karshe ya kash

Dalilin da na halarci sulhunta Obasanjo da Atiku – Dokta Gumi

Dokta Ahmad Gumi daya ne daga cikin manyan malaman kasar nan, kuma yana daya daga cikin shugabanin addinai da aka gayyata zuwa taron sulhu a tsakanin

Yadda kyautar Dala 5000 daga Gwamna ta yi awon gaba da ma’aikatan Muryar Amurka

Lokacin da wakilan Gwamnan Jihar Kano Aminu Masari ya ziyarci sashin Hausa na Rediyon Muryar Amurka (BOA) da ke birnin Washington DC a ranar 9 ga wata