Labarai

Labarai

Matsafa sun kashe kananan yara biyu sun cire sassan jikinsu

A farkon wannan mako ne al’ummar Unguwar Hayin Gada da ke garin Saminaka suka wayi gari cikin alhini da tashin hankali, bayan da wadansu mutane da ake

Ana zargi ‘yan sanda da kashe matashi a Sakkwato

Ana zargin ’yan sanda da kashe wani matashi dan shekara 22 a wurin tarzomar da ta barke a tsakanin magoya bayan jam’iyyun APC da PDP a ranar Asabar da

Ba zan lamunci rashawa ba – Kwamishina

Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Gombe, Muhammad Garba Mukaddas wanda ya karbi aiki a ranan Litinin da ta gabata daga tsohon Kwamishinan da aka yi

Dan hidimar kasa ya rasu a ruwa

A farkon wannan mako ne wani mai yi wa kasa hidima (NYSC) dan shekara 26 mai suna Joseph Adebayo, ya rasu a cikin madatsar ruwa ta Gubi da ke Jihar Ba

Mutanen Zuntu sun koka kan farmakin sojoji

Mutanen garin Zuntu da ke Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna sun bukaci gwamnati ta binciki yadda sojoji suka mamaye garin tare da yin harbe-harben