Labarai

Labarai

Hukumar PCN ta rufe shagunan sayar da magunguna 343 a Kebbi

Majalisar Kula da Harhada Magungunna ta Kasa (PCN) ta sanar da rufe shagunan sayar da magungunna 343 a  kananan hukumomi 21 na Jihar Kebbi. Matakin ya

Sun zargi mai da’awa da yawan bara

Jama’a sun zargi wani masanin littafin Baibul ya shahara wajen ayyukan da’awa don kira zuwa ga addinin Musulunci mai suna Malam Umar Faruk Okafor, da

Aminiya ta gudanar da kacici-kacici a garin Zuba

A ci gaba da bayyana wa jama’a irin abubuwan da jaridar Aminiya ke dauke da su musamman ga wadanda ba su san jaridar ba. Jaridar ta ziyarci garin Zuba

Makarantar Aminil Islam ta yaye dalibai 14

A ranar Lahadin da ta gabata ce Makarantar Islamiyya ta Madarasatu Aminil Islam da ke Hayin Banki a Kaduna ta gudanar da taron walimar saukar karatu,

Kotu ta daure wata mata shekara biyu a kan damfara

Wata kotu ta daure wata mata mai suna Sa’adatu Isiyaku bayan ta same ta da laifin aikata damfarar Naira dubu 10 da nufin ba da tallafin kudi daga Gwam